bayyinaat

Shari'a
Bisa Maudhu'i
An rawito daga Allama Hilli cikin risalas Sa'adiyya daga Imam Sadiq (AS): haqiqa duk wani muminin da ya ciyar da mumini loma cikin watan Ramadana Allah zai rubuta masa ladan wanda ya 'yanta bayi muminai talatin, kuma ya na da karvavviyar addu'a wajan Ubangiji.
Wannan yake nuna mana cewa hadafi na halittan ba yi da Allah ta'ala ya yi shi ne domin su san shi kuma su bautamasa, kuma su zamto cikin hanyar bauta masa, amma wannan bayana nufin cewa Allah ta'ala nada buka tuwa zuwa ga bautarmu ba ne, a'a da dukkanin mutane zasu zama kafirai su ki bautar Allah ta'ala to babu abin da zasu kare shi da shi
Ya Allah ka azurta ni da ziyartar dakin ka mai girma, cikin wannan shekara da cikin kowace shekara, cikin abinda ya yi saura gareni da cikin sauki da lafiya da yalwar arziki, kada ka hana ni samun wadannan wurare masu girma, da madaukakan wurare, da ziyarar kabarin annabin ka tsira da amincin Allah su tabbata gare shi da iyalan sa, ka kasance tare da ni cikin dukkan bukatun duniya da lahira, ya Allah ina rokon ka cikin dukkan abinda ka hukunta kuma ka kaddara, cikin lamuran da aka aiwatar, cikin lailatul kadr daga aiwatarwar ka wacce ba zata sauyu ko ta juya ba
atan ramadan daya ne daga cikin watanni masu alfarma wadanda Allah mdaukaki ya kebance su da wasu fifice- fifice, wanda daga ciki akwai cewa: shi wata ne da aka haramta zubda jinni a cikinsa (yaki)
Ijtihadi da Takalidi
Hukunc-hukunce su ne: Dokokin da Suka Gangaro daga Mai Shar'antawa don Tsara Rayuwan Dan Adam. Kuma Wadannan Hukunce Hukuncen su ne Suke Iyakance Aikin da ya Hau kan Mutum Wanda zai yi da Wanda zai Bari, kuma sun kasu ne kashi Biyar: 1-Wajibi. 2-Haram. 3-Mustahabi. 4-Makaruhi. 5-Mubahi.
Duniyar Abokai: Kyakkyawar Makwabtaka
Hakika murmushi da sakin fuska suna nuni ne ga kauna da kuma girmamawa, don haka ne suka zamanto hanyar jawo kaunar mutane ga mutum da kuma yada soyayya tsakanin mutane. Sakin fuskarka ga mutane da kuma fuskantarsu da maganganu masu dadi sukan bude zukatan mutane gare ka da kuma rufe kofofin kiyayya gare ka.
1