bayyinaat

Duniyar Musulmi
Mazajen Tarihi
Ilimin Imam Sadik (as) ya kyalkyala sararin samaniya kamar yanda ya yadu cikin dukkanin wani bigire daidai lokacin da Daular Umayyawa da Abbasiyawa da ...
Manzon Allah (s.a.w) ya gaya mini cewa: lallai kan zakai tsawon rai har sai ka ga wani mutum daga yayana wanda yafi kow akama da ni sunanmu iri daya idan ka hadu da shi ka gaida mini da shi
Tana iya yiwuwa samun ba’arin wasu ilimummuka da ma’arifofi ya kasance abu mai sauki ko kuma mai wahala, dukkanin wanda ya zage dantse ya nema zai samu nasibi mai yawa daga garesu, sai dia cewa abu mai wuya anan shine ya hada ilimi
Maganar son Addini kuma da nace mutanen qasar suna yi, dalilina shine idan kaje za kaga lallai suna matuqar qoqari wajen d'abbaqa shi'ancin yadda ya kamata ta yiwu sirri anan shine miqa wuya ga marja'iyya da sukeyi
`yan tawagarsa ba sai dai ya tsinci kansa a wata tawagar ta daban, haka dai muka cigaba da kutsawa har muka isa kusa gunda Sayyida zainab (a.s)
Allah ya kaimu gari karbala Al`muqaddasa. Amma abun la`akari a hanyar karbala shine tun daga Najaf zuwa karbala haya ce miqaqqiya sambal, sannan hanyoyi ne