bayyinaat

Published time: 12 ,December ,2020      03:02:03
A lokacin da ƙasar haɗaɗɗiyar daular larabawa tare da ƙasar baharain suke ƙulla yarjejeniya da haramtacciyar kasar Israel a fadar ƙasar Amerika, a irin wannan lokacin ne, shekara 37 da suka wuce a sansanin ƴan gudun hijira na sabar da shetila, sojojin israel suka kashe palasdinawa mutum 3,600 nan take.
Lambar Labari: 394
comments Masu kallo
Suna:
Adireshin Email:
* ra'ayi: