bayyinaat

Al umma
Labarina
Hakika muminin da yake shudewa bisa radadi da wahalhalu da jarrabawoyi. Ta yiwu wannan abu daga kokwanto ya same shi ko kuma rudani ko kuma rikicewa a cikin hakikanin
Babu kokwanto cewa dukkanin gwagwamaryar da ta ke so ta wanzu ta ci gaba ta kuma taka rawa domin cimma manufofinta, babu makawa sai ta raya wannan ruhi ta kuma wanzar da wannan kyandiri ko fitila.
A wata rana yaron ya tafi wajen aikinsa ya gama aiki da wuri sai ya tafi wajen mai sayar da kayan adon mata domin ya sayi zobe domin ya yiwa waccan budurwar ta sa da hadayarsa gareshi ya nemi aurenta.