bayyinaat

Akida
Kadaitaka
Muna ganin ni’imomin halitta da suka babaye mu, ni’imar rana, da ni’imar dare da ba mu san iyakacin su ba, ni’imar iska, da ruwa, da lafiya, da tunani, da zafi, da sanyi, da shiriya, ta hankali da ta wahayi, da sauran ni’imomi da ba zasu kirgu ba.
Domin da ya kasance kamarta ne, da ya bukaci mai samarwa, don haka dole a tuke zuwa ga mai samarwar da ba samar da shi aka yi ba, wanda yake shi ne ainihin samuwa.
Wajibi ne a kan baligi ya san Allah madaukaki, bai halatta ba ya bi wani a kan haka ba koda kuwa babansa ne, misali dole ya yarda Allah daya ne, ta yadda da babansa ko malaminsa zai ce Allah sabanin haka ne, to ba zai bi ba.
Kirkiro Ruwayar Karya
Za a samu masu ruwayar da suke rawaito Hadisi daga gare ni, to ku kawo hadisinsu ga Kur'ani, abin da ya dace da Kur'ani ku yi riko da shi, abin da kuwa bai dace da Kur'ani ba to ka da ku yi riko da shi ". Shin tsarin binciken matani ne ko na sanadi ne ya inganta daga annabin rahama da alayensa?.
Sanin Akida Sahihiya
Allah ya shaida cewa; Lalle ne babu abin bautawa sai shi, kuma mala’iku da ma’abota ilimi sun shaida, (ubangiji) yana tsaye da adalci, babu abin bautawa face shi, Mabuwayi, Mai hikima. Lalle ne addini a wurin Allah shi ne musulunci.
3