bayyinaat

Duniyar Musulmi
Zamanin Yanzu
ƙulla yarjejeniya da haramtacciyar kasar Israel
A lokacin da ƙasar haɗaɗɗiyar daular larabawa tare da ƙasar baharain suke ƙulla yarjejeniya da haramtacciyar kasar Israel a fadar ƙasar Amerika, a irin wannan lokacin ne, shekara 37 da suka wuce a sansanin ƴan gudun hijira na sabar da shetila, sojojin israel suka kashe palasdinawa mutum 3,600 nan take.
Marhalar tabbatar da yiyuwar yin doguwar rayuwa, har zawa qarshen zamani.
1