SAYYIDUNA ALIYU AKBAR

SAYYIDUNA ALIYU AKBAR

ZUHAIR

ZUHAIR

MUHIMMAN DARUSSA DAGA SAURAR IMAM HUSSAIN (AS)

KASHI NA KARSHE

MUHIMMAN DARUSSA DAGA SAURAR IMAM HUSSAIN (AS) KASHI NA KARSHE

Wannan wani Slogan, Sha'a'ir, Take ne na 'yan gwagwarmaya wanda Maulana Sayyid Zakzaky (h) yazo da shi, kuma asalinsa daga waki'ar Ranar Ashura ne.

*MUHIMMAN DARUSSA DAGA SAURAR IMAM HUSSAIN (AS)*

*Tirkashi!* Duk mai aiki da hankali a lokacin saukar wannan ayar ya kamata ya fahimci muhimmancin wannan al'amarin na wilaya/Khilafa ya tsaya kyam ya bashi kariya. To amma ina da yawan Sahabbai sai suka dauki al'amarin a matsayin sassauka. Idan Ali bai zama Halifa ba maimakon sa wani da ake kyautatawa zato ya zama Halifa ai ba komai ba ne.
Tayaya Wanda bai gyara kansa ba zai gyara wanin sa?

Tayaya Wanda bai gyara kansa ba zai gyara wanin sa?

1 2 3 4 5 6 7 8 9