Tayaya wanda ya ɓatar da kansa zai shiryar da wanin sa?

Tayaya wanda ya ɓatar da kansa zai shiryar da wanin sa?

Imam Sadiq (A.S)

Ranar ghadir lazimi mumini yasa rigar da tafi tsafta da kuma rigar da yafi ji da ita.

Imam Sadiq (A.S) Ranar ghadir lazimi mumini yasa rigar da tafi tsafta da kuma rigar da yafi ji da ita.

Imam Ali (A.S):
Daya daga cikin Manya-manyan bala'o'i, shine mutum ya rasa fata.

Imam Ali (A.S): Daya daga cikin Manya-manyan bala'o'i, shine mutum ya rasa fata.

Tabbatar da gadir a makarantar Ahlussunna

GHADIR RANAR AYYANA JAGORA

Shi Hankali dama Allah (swt) ya bamu shi ne domin bambamce tsakanin abinda yake gaskiya da wanda yake karya, mai kyau daga maras kyau, mai amfani daga mai cutarwa, sabanin Dabbobi da Allah bai basu shi ba basa iya banbance (galiban) tsakanin wadannan abubuwan. Bisa wannan dalilin ne ma yasa ake dauke alkalami daga wanda hankalin sa ya gushe.
1 2 3 4 5 6 7 8 9