Darusan Akhlaq (Mu koyi kyawawan Dabi’u na hudu) A

Abdullah bin Ja'afar (mijin sayyida Zainabul kubra 'yar Sayyida Fatima salamullahi alaihima), yana daga cikin mafifitan masu kyauta da sadaukarwa na zamanin shi. Wata rana zai wuce ta wata gonar Dabino, sai ya ga wani Bawa yana aiki a gonar, a daidai lokacin kuwa an kawo wa Bawan nan abincinshi, ya dakata da aikin ya tawo inuwa domin ya ci abincin, sai ga wani Kare yazo gurin yana kada bindin shi alamun yana jin yunwa.

Addu'o'in Ramadhan 2

An rawito daga Allama Hilli cikin risalas Sa'adiyya daga Imam Sadiq (AS): haqiqa duk wani muminin da ya ciyar da mumini loma cikin watan Ramadana Allah zai rubuta masa ladan wanda ya 'yanta bayi muminai talatin, kuma ya na da karvavviyar addu'a wajan Ubangiji.

Zuhudu (Gudun Duniya)

“Ba ya daga cikinmu, wanda ya bar duniyarsa don addininsa ko kuma ya bar diniyarsa don addininsa”

Darusan kyawawan Dabi’u_2

Mun kudiri aniyar zabo Kissoshi ko labarai masu dauke da darusa saboda yadda labarai suke da matukar tasiri wajen isar da sakon abin da ya faru ga mutanen baya domin ya zama izna ko darasi ga na yanzu da wadanda za su zo. Dan haka mun tsamo wadannan kissoshi ne daga littafa daban-daban, wasu ma daga cikin littafan yaren Farisa ne wato Farisanci, inda a karshe za mu kawo sunayensu.

Darusan Kyawawan Dabi’u_1

1 2 3 4 5 6 7 8