Imam Bakir (A.S) 1

Tana iya yiwuwa samun ba’arin wasu ilimummuka da ma’arifofi ya kasance abu mai sauki ko kuma mai wahala, dukkanin wanda ya zage dantse ya nema zai samu nasibi mai yawa daga garesu, sai dia cewa abu mai wuya anan shine ya hada ilimi

TSARABAR KARBALA 4

Maganar son Addini kuma da nace mutanen qasar suna yi, dalilina shine idan kaje za kaga lallai suna matuqar qoqari wajen d'abbaqa shi'ancin yadda ya kamata ta yiwu sirri anan shine miqa wuya ga marja'iyya da sukeyi

TSARABAR KARBALA 3

`yan tawagarsa ba sai dai ya tsinci kansa a wata tawagar ta daban, haka dai muka cigaba da kutsawa har muka isa kusa gunda Sayyida zainab (a.s)

TSARABAR KARBALA 2

Allah ya kaimu gari karbala Al`muqaddasa. Amma abun la`akari a hanyar karbala shine tun daga Najaf zuwa karbala haya ce miqaqqiya sambal, sannan hanyoyi ne

AMSAR SHUBUHA KAN IMAM HUSAIN (a.s) DA RANAR ASHURA 2

Da farko dai ina so in bada Amsa ne akan shubuha ta farko wato (sanya baqaqen kaya) da ta biyu (yin kuka a ranar Ashura) amma shubuha ta ukun (yanka jiki a ranar Ashura)
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10