TAKIYYA 1

Wannan ayar ta koyar mana da taƙiyya tare da iyakance mana ma'anarta cewa imani nada rukunnai uku; ƙudurcewa a zuciya, bayyanawa a harshe da aikin gaɓɓai, wannan shine abinda imani ya hukunta a halin ya kamata na ɗabia

Addu'a 9

Da sunan Allah mai rahama mai jin qai, ya rayayye ya tsayayye, da rahamarka nake neman taimako to ka taimaka mini

Wahabiyanci/Salafanci 16

Amma Kuyud abadi a cikin Kamus yana cewa Ibada ita ce biyayya kuma Ibn Faris yana karawa da cewa, ibada ita ce nuna tausasawa da kuma kaskantar da kai

Wahabiyanci/Salafanci 15

Allah mai hikima ne don haka dole ne hikimarsa ta bayyana a cikin ayyukansa, wato dole ne ayyukansa su tsarkaka daga duk wani rashin hadafi da manufa

Wahabiyanci/Salafanci 14

Misra kuwa a cikin bahsinsa a kan wahabiyanci yana da wani nazari wanda yake bayyanar da hakikanin wahabiyanci, wanda yake bayyanar mana da bambancin
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10