bayyinaat

ƊABI'U TAKWAS DA SUKE SA MUTUM ƘIBA

Ƙiba idan ta wuce kima, tana haifar da matsaloli masu yawa ga mutum, daga cikin matsalolin akwai taruwar man cholesterol wanda ke haifar da cututtuka irin su hawan jini, Ciwon suga, mutuwar barin jiki (Stroke), da sauran su, wadanda suke kaiwa ga mutuwar farat daya. Idan ka kiyaye wadannan dabi'un to zaka zauna lafiya.

*WANNE IRIN ABINCI YA KAMATA KA CI.*

A musulunci mafi muhimmancin abincin da bawa zai ci shi ne ya zama na halal. Idan aka ce abinci na halal ana nufin abincin da ya kunshi wadannan abubuwan guda hudu;

ILLOLIN SHAN TABA SIGARI

har ma Musulmi su na kafa hujja da cewa ai a addinance ba'a haramta ta ba kai tsaye. Na'am ita mahallin sabani ce tsakanin malaman Addini, amma ba mahallin sabani ba ce tsakanin malaman lafiya a kan cewa tana cutarwa, kuma hadari ce ga lafiyar dan Adam wadda har ta kan kai ga rasa Rai.

Ma'aurata C

Kamar yadda ya gabata ba wasu qayyadaddun shekarun aure balle muce mace ta auri namiji mai shekaru kaza, saidai kawai zamu ambaci bambancin wasu abubuwan

Ma'aurata B

Idan mutum na son aure ya kasance mai nishaxi da al'kahairi da jin daxi, ya zama ya fitar da shi daga cikin kaxaita, dole ne ya kasance an samu dacewar tunani xaya da manufa xaya
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10