Tauhidi 2

Wannan na nufin siffofin ilimi, iko, gabata da ire-iren su na tare da zati sune ainihin

Tauhidi 1

Haqiqa mun qudurce kamar yadda muka yadda da sirrikan halittun Allah da yawan ilimin sa da ikon sa, duk lokacin da ilimin xan Adam ya qara ci gaba to fa an

GABATRWA KAN HUKUNCE-HUKUNCE 2

Wannan makaranta ta fara daga da’awar Manzo (S.A.W) da sakon Musulunci, ita ce ta farko ta sakon Allah na shari’a bayan Makka, ta samu dalibai kamar Ahlul Bait (A.S)

GABATARWA KAN HUKUNCE-HUKUNCE

Tsayuwa a kan wannan tafarki madaidaici da kuma riko da shi a rayuwar mutum, yana samuwa ne a shari’ar Allah mai sauki, domin Ubangiji Madaukaki shi ne masanin komai kuma mai iko a kan komai, babu wata kwayar zarra da take buya daga iliminsa ko a sama ko a kasa, iliminsa shi ne ainihin zatinsa, kuma zuwa gare shi ne ilimin kowane mai ilimi zai koma.

Tauhidi cikin hadisai

An tambayi sarkin muminai Ali bn Abu dalib (as) da me ka gano ubangijinka?! Sai ya ce:
1 2 3 4 5 6 7 8