Darusan Akhlaq (Mu koyi kyawawan Dabi’u na shida)

CI GABAN 'SIRRIN ZAMAN DUNIYA DUBE GA MA'ANA' sai ya tafi gurin malamin yana kuka ya nemi taimako. Sai malamin ya tambaye shi ya ce: 'me ka ke nema? me ya sa ka yanke kauna? sai dogari ya ce

Ta Yaya dalibi zai iya sanin gobensa?

hakika mai hikima cikin littafinsa mai girma ya ce: يَرْفَعْ اللَّهُ الَّذِينَ آمَنُوا مِنْكُمْ وَالَّذِينَ أُوتُوا الْعِلْمَ دَرَجَاتٍ

RAJA'A

Xaya daga cikin mas’alolin da ake tuhumar shi’a da ita, ita ce batun Raja’a, wato dawuwa bayan mutuwa wanda da yawa daga cikin al’ummar musulmi basu yarda da ita ba, sannan kuma batu ne da ya daxe yana jawu cece kuce tsakanin al’ummar musulmi wasu ma suna ganin ‘yan shi’a ne kaxai suka yadda da wanann batu na raja’a,

Darusan Akhlak (Mu koyi kyawawan Dabi’u na biyar)

KARYA FURE TAKE BA TA 'YA'YA; KUMA DA GASKIYA AKE KOSHI Wani makaryaci, ya sami kitsen dabba ya kai gida ya ajiye sai kullum idan zai fita daga gida sai ya shafa kitsen nan a labbanshi da kan gashin bakinshi, sai ya tafi majlisar masu arziki ...

Darusan Akhlaq (Mu koyi kyawawan Dabi’u na hudu)

Shi kuwa tsuntsun nan mai gudun neman mafaka, shine mutumin da yake baka shawara mai kyau. Dan haka yana da kyau ka KARBI kyakkyawar shawarar mutumin da yake baka shawara.
1 2 3 4 5 6 7 8