Mace da Namiji

Mace da Namiji

Mutum halitta ne mai bukatar rayuwa a al'umma da ta iyali, rayuwar iyali kuwa ita ce mafi karancin haduwar zaman tare amma a lokaci guda kuma mafi zama asasin gina al'umma, wannan asasin an gina shi ne da namij da mace. Sanin nauyin da ya hau kan namiji da mace, da sanin yanayi da aiyuka da alakar yadda za a zauna da juna tsakanin namiji da mace shi ne abin da yake iya karfafa dankon soyaiya mai karfi da alaka tsakanin iyali.
Asasin Addini da Rassansa

Asasin Addini da Rassansa

Muhimmancin bahasi kan akidar musulunci yana kafuwa ne a kan asasin da samuwar musulumi take doruwa a kansa ne, sakamakon haka ne ya sanya zamu ga kur’ani ya sanya akida ita ce kashin bayan kaiwa zuwa ga Allah (s.w.t). Madaukaki ya ce: “Zuwa gare shi ne kalma mai tsarki take hawa kuma yana daukaka aiki na gari”[2].
10 11 12 13 14 15