Bangare na biyu

Tarihin rayuwar mace yana cike da duhu a cikin al'ummu sakamakon danniya da ta fuskanta a cikinsu, sakamakon haka ne Allah madaukaki ya aiko da 'yan sako a cikin lokuta da marhaloli da zamuna mabambanta
Bangare na Farko

Bangare na Farko

Mutum halitta ne mai bukatar rayuwa a al'umma da ta iyali, rayuwar iyali kuwa ita ce mafi karancin haduwar zaman tare amma a lokaci guda kuma mafi zama asasin gina al'umma, wannan asasin an gina shi ne da namij da mace.
Rayuwar Ma'aurata

Rayuwar Ma'aurata

Aure samar da wata alaka ce mai karfi tsakanin namiji da mace da yakan halatta wa junansu duk wata alaka da ta kan iya kaiwa ga samar da zuri'a, da hawan wasu hakkoki kan junansu.

Aure na Dan Lokaci [Mutu'a]

Musulmi sun hadu gaba dayansu a kan cewa Allah Ta’ala ya shar’anta wannan aure a cikin addinin musulunci, babu mai jayayya a cikin hakan daga malaman mazhabobin musulunci duk da sabaninsu, sai dai asalin shar’antawar ta shi ta hadu da larurori, sannan Alkur’ani mai girma yana nuni akan shar’antawarsa, kamar yadda ruwayoyi masu inganci sun tabbatar da shar’antawarsa, har ma wadanda suke da’awar canja hukuncinsa.

Yi wa Iyaye Aikin Lada

Duk wani dan’adam zai iya yin aiki na gari ya kuma bawa wasu lada wadannan ayuukan wanda daga ciki akwai mahaifansa wadanda su ma zai iya ba su ladan wannan aikin kuma kari kan ladan da za’a ba su shi ma za’a ba shi makamancin wannan ladan ko ma a ba shi sama da haka.
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10