bayyinaat

Published time: 15 ,June ,2018      21:34:07
Ya maboya ta yayin baqin ciki na, ya ma ceto na yayin tsanani na, wajan ka na fake kuma a wajan ka na ke neman taimako, wajan ka na ji daxin roqo, ba kuma na neman wani ya yaye min sai kai, ka cece ni ka yaye min
Lambar Labari: 140
Ramadan IV

يَا مَفْزَعِي عِنْدَ كُرْبَتِي، وَيَا غَوْثِي عِنْدَ شِدَّتِي، إِلَيكَ فَزِعْتُ وَبِكَ اسْتَغَثْتُ، وَبِكَ لُذْتُ لا أَلُوذُ بِسِوَاكَ، وَلا أَطْلُبُ الْفَرَجَ إِلاّ مِنْكَ، فَأَغِثْنِي وَفَرِّجْ عَنِّي، يَا مَنْ يَقْبَلُ الْيَسِيرَ وَيَعْفُو عَنِ الْكَثِيرِ، اقْبَلْ مِنِّي الْيَسِيرَ، وَاعْفُ عَنِّي الْكَثِيرَ، إِنَّكَ أَنْتَ الْغَفُورُ الرَّحِيمُ؛ اللهم إِنِّي أَسْأَلُكَ إِيمَاناً تُبَاشِرُ بِهِ قَلْبِي، وَيَقِيناً حَتَّى أَعْلَمَ أَنَّهُ لَنْ يُصِيبَنِي إِلاّ مَا كَتَبْتَ لِي، وَرَضِّنِي مِنَ الْعَيشِ بِمَا قَسَمْتَ لِي، يَا أَرْحَمَ الرَّاحِمِينَ، يَا عُدَّتِي فِي كُرْبَتِي، وَيَا صَاحِبِي فِي شِدَّتِي، وَيَا وَلِيِّي فِي نِعْمَتِي، وَيَا غَايَتِي فِي رَغْبَتِي، أَنْتَ السَّاتِرُ عَوْرَتِي، وَالْآمِنُ رَوْعَتِي، وَالْمُقِيلُ عَثْرَتِي، فَاغْفِرْ لِي خَطِيئَتِي، يَا أَرْحَمَ الرَّاحِمِينَ.

Ya maboya ta yayin baqin ciki na, ya ma ceto na yayin tsanani na, wajan ka na fake kuma a wajan ka na ke neman taimako, wajan ka na ji daxin roqo, ba kuma na neman wani ya yaye min sai kai, ka cece ni ka yaye min, ya wanda ke karvar kaxan ya yafe mai yawa, ka karvi kaxan xin waje na, ka yafe min mai yawa, haqiqa kai mai raha ne ma jin qai, ya Allah ina roqan ka imanin da zai mamaye zuciya ta, da yaqinin da zai kai ni ga tabbatar da cewar ba abinda zai same ni sai abinda aka rubuta min, ka yardar dani da rayuwa cikin abinda ka bani na rabo na, ya mai jin qan masu jin qai, ya makoma ta yayin tsanani na, ya majivinci na cikin ni'ima ta, ya buri na yayin kwaxa yi na, kai ne mai siturta al'aura ta, mai amintar da fargaba na, mai qaranta zunubai na, ya mai jin qan masu jin qai.
***

تسبح أيضاً بهذه التسبيحات المروية في الاقبال:
سُبْحَانَ مَنْ يَعْلَمُ جَوَارِحَ الْقُلُوبِ، سُبْحَانَ مَنْ يُحْصِي عَدَدَ الذُّنُوبِ، سُبْحَانَ مَنْ لا يَخْفَى عَلَيهِ خَافِيَةٌ فِي السَّمَاوَاتِ وَالْأَرَضِينَ، سُبْحَانَ الرَّبِّ الْوَدُودِ، سُبْحَانَ الْفَرْدِ الْوِتْرِ، سُبْحَانَ الْعَظِيمِ الْأَعْظَمِ، سُبْحَانَ مَنْ لا يَعْتَدِي عَلَى أَهْلِ مَمْلَكَتِهِ، سُبْحَانَ مَنْ لا يُؤَاخِذُ أَهْلَ الْأَرْضِ بِأَلْوَانِ الْعَذَابِ، سُبْحَانَ الْحَنَّانِ الْمَنَّانِ، سُبْحَانَ الرَّءُوفِ الرَّحِيمِ، سُبْحَانَ الْجَبَّارِ الْجَوَادِ، سُبْحَانَ الْكَرِيمِ الْحَلِيمِ، سُبْحَانَ الْبَصِيرِ الْعَلِيمِ، سُبْحَانَ الْبَصِيرِ الْوَاسِعِ، سُبْحَانَ اللهِ عَلَى إِقْبَالِ النَّهَارِ، سُبْحَانَ اللهِ عَلَى إِدْبَارِ النَّهَارِ، سُبْحَانَ اللهِ عَلَى إِدْبَارِ اللَّيلِ وَإِقْبَالِ النَّهَارِ، [سُبْحَانَ اللهِ عَلَى إِقْبَالِ النَّهَارِ وَإِدْبَارِ اللَّيلِ سُبْحَانَ اللهِ عَلَى إِقْبَالِ النَّهَارِ وَإِقْبَالِ اللَّيلِ‏]، وَلَهُ الْحَمْدُ وَالْمَجْدُ، وَالْعَظَمَةُ وَالْكِبْرِيَاءُ، مَعَ كُلِّ نَفَسٍ وَكُلِّ طَرْفَةِ عَينٍ، وَكُلِّ لَمْحَةٍ سَبَقَ فِي عِلْمِهِ، سُبْحَانَكَ مِلْأَ مَا أَحْصَى كِتَابُكَ، سُبْحَانَكَ زِنَةَ عَرْشِكَ، سُبْحَانَكَ سُبْحَانَكَ سُبْحَانَكَ .

Yi tas'bihi da waxannan tasbihan da aka rawaito cikin Iqbal:
Tsarki ya tabbata ga wanda ya san damuwar zukata, Tsarki ya tabbata ga
Wanda ya san adadin zunubai, tsarki ya tabbata ga wanda ba wani abun vuya da ya vuyar masa cikin sammai da xassai, tsarki ya tabbata ga Ubangiji mai bayarwa, tsarki ya tabbata ga wada ya ke xaya tilo, tsarki ya tabbata ga mafi girman mai girma, tsarki ya tabbata ga wanda bai daidaita da ahalin da ke cikin mulkin sa ba, tsarki ya tabbata ga wanda baya saukar da kalolin azaba ga ahalin qasa, tsarki ya tabbata ga sarki mai bayarwa, tsarki ya tabbata ga mai rangwame mai jin qai, tsarki ya tabbata ga mai tankwarawa mai kyauta, tsarki ya tabbata ga mai girma mai yafiya, tsarki ya tabbata ga mai gani masani, tsarki ya tabbata ga mai gani mayalwaci, tsarki ya tabbata ga Allah lokacin hudowar rana, tsarki ya tabbata ga Allah lokacin faxuwar rana, tsarki ya tabbata ga Allah sanda ya kawo dare da juyowar rana, godiya ta tabbata gareshi da baiwa da girma da xaukakar girma, cikin kowane numfashi da dukkan qiftawar ido, da dukkan lokacin da ya qage shi, tsarki ya tabbata gare ka cikin duk abinda littafin ka ya qunsa, tsarki ya tabbata gare ka gwargwadon girman al'arshin ka, tsarki ya tabbata gareka, tsarki ya tabbata gare ka, tsarki ya tabbata gare ka.
***

تدعو في السّحر بهذا الدُّعاء:
يا عُدَّتِي فِي كُرْبَتِي، وَيا صاحِبِي فِي شِدَّتِي، وَيا وَلِيِّي فِي نِعْمَتِي، وَيا غايَتِي فِي رَغْبَتِي، أَنْتَ الساتِرُ عَوْرَتِي، وَالمُؤْمِنُ رَوْعَتِي، وَالمُقِيلُ عَثْرَتِي، فَأغْفِرْ لِي خَطِيئَتِي؛ اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ خُشُوعَ الإِيْمانِ قَبْلَ خُشُوعِ الذُّلِّ فِي النَّارِ، يا وَاحِدُ يا أحَدُ يا صَمَدُ، يا مَنْ لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ، وَلَمْ يَكُنْ لَهُ كُفْواً أحَدٌ، يا مَنْ يُعْطِي مَنْ سَأَلَهُ تَحَنُّنا مِنْهُ وَرَحْمَةً، وَيَبْتَدِيُ بِالخَيْرِ مَنْ لَمْ يَسْأَلُهُ تَفَضُّلا مِنْهُ وَكَرَما، بِكَرَمِكَ الدَّائِمِ صَلِّ عَلى مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ، وَهَبْ لِي رَحْمَةً واسِعَةً جامِعَةً أَبْلُغُ بِها خَيْرَ الدُّنْيا وَالآخرةِ؛ اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْتَغْفِرُكَ لِما تُبْتُ إِلَيْكَ مِنْهُ ثُمَّ عُدْتُ فِيْهِ، وَأَسْتَغْفِرُكَ لِكُلِّ خَيْرٍ أَرَدْتُ بِهِ وَجْهَكَ فَخالَطَنِي فِيْهِ ما لَيْسَ لَكَ؛ اللَّهُمَّ صَلِّ عَلى مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ، وَاعْفُ عَنْ ظُلْمِي وَجُرْمِي، بِحِلْمِكَ وَجُودِكَ ياكَرِيمُ، يا مَنْ لايَخِيبُ سائِلُهُ وَلا يَنْفَدُ نائِلُهُ، يا مَنْ عَلا فَلا شَيْ فوقهُ وَدنا فَلا شَيْءَ دُوَنَهُ، صَلِّ عَلى مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ، وَارْحَمْنِي يا فالِقَ البَحْرِ لِمُوسى، اللَيْلَةَ اللَيْلَةَ اللَيْلَةَ، السَّاعَةَ السَّاعَةَ السَّاعَةَ؛ اللَّهُمَّ طَهِّرْ قَلْبِي مِنَ النِّفاقِ، وَعَمَلِي مِنَ الرِّياءِ، وَلِسانِي مِنَ الكَذِبِ، وَعَيْنِي مِنَ الخِيانَةِ، فَإنَّكَ تَعْلَمُ خائِنَةَ الأَعْيُنِ وَما تُخْفِي الصُّدُورُ؛ يا رَبِّ! هذا مَقامُ العائِذِ بِكَ مِنَ النَّارِ، هذا مَقامُ المُسْتَجِيرِ بِكَ مِنَ النَّار، هذا مَقامُ المُسْتَغِيثِ بِكَ مِنَ النَّارِ، هذا مَقامُ الهارِبِ إِلَيْكَ مِنَ النَّارِ، هذا مَقامُ مَنْ يَبُوءُ لَكَ بِخَطِيئَتِهِ وَيَعْتَرِفُ بِذَنْبِهِ وَيَتُوبُ إِلى رَبِّهِ، هذا مَقامُ البائِسِ الفَقِيرِ، هذا مَقامُ الخائِفِ المُسْتَجِيرِ، هذا مَقامُ المَحْزُونِ المَكْرُوبِ، هذا مَقامُ المَغْمُومِ المَهْمُومِ، هذا مَقامُ الغَرِيبِ الغَرِيقِ، هذا مَقامُ المُسْتَوْحِشِ الفَرِقِ، هذا مَقامُ مَنْ لا يَجِدُ لِذَنْبِهِ غافِراً غَيْرَكَ، وَلا لِضَعْفِهِ مُقَوِّيا إِلاّ أَنْتَ، وَلا لِهَمِّهِ مُفَرَجاً سِواكَ، ياالله ياكَرِيمُ، لا تَحْرِقْ وَجْهِي بِالنّارِ بَعْدَ سُجُودِي لَكَ وَتَعْفِيرِي، بِغَيْرِ مَنٍّ مِنِّي عَلَيْكَ، بَلْ لَكَ الحَمْدُ وَالمَنُّ وَالتَّفَضُّلُ عَلَيَّ، ارْحَمْ أَي رَبِّ أَيْ رَبِّ أَيْ رَبِّ... [حتى ينقطع النّفس] ضَعْفِي وَقِلَّةَ حِيلَتِي، وَرِقَّةَ جِلْدِي، وَتَبَدُّدَ أَوْصالِي، وَتَناثُرَ لَحْمِي وَجَسَدِي، وَوَحْدَتِي وَوَحْشَتِي فِي قَبْرِي، وَجَزَعِي مِنْ صَغِيرِ البَلاءِ، أَسْأَلُكَ يارَبِّ قُرَّةَ العَيْنِ وَالاغْتِباطَ يَوْمَ الحَسْرَةِ وَالنَّدامَةِ، بَيِّضْ وَجْهِي يارَبِّ يَوْمَ تَسْوَدُّ الوُجُوهُ، آمِنِّي مِنَ الفَزَعِ الاَكْبَرِ، أَسْأَلُكَ البُشْرى يَوْمَ تُقَلَّبُ القُلُوبُ وَالاَبْصارُ، وَالبُشْرى عِنْدَ فِراقِ الدُّنْيا؛ الحَمْدُ للهِ الَّذِي أَرْجُوهُ عَوْناً فِي حَياتِي، وَاُعِدُّهُ ذُخْراً لِيَوْمِ فاقَتِي، الحَمْدُ للهِ الَّذِي أَدْعُوهُ وَلا أَدْعُوغَيْرَهُ، وَلَوْ دَعَوْتُ غَيْرَهُ لَخَيَّبَ دُعائِي، الحَمْدُ للهِ الَّذِي أَرْجُوهُ وَلا أَرْجُوغَيْرَهُ، وَلَوْ رَجَوْتُ غَيْرَهُ لاَخْلَفَ رَجائِي، الحَمْدُ للهِ المُنْعِمِ المُحْسِنِ المُجْمِلِ المُفْضِلِ، ذِي الجَلالِ وَالاِكْرامِ، وَلِيُّ كُلِّ نِعْمَةٍ وَصاحِبُ كُلِّ حَسَنَةٍ، وَمُنْتَهى كُلِّ رَغْبَةٍ وَقاضِي كُلِّ حاجَةٍ؛ اللَّهُمَّ صَلِّ عَلى مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ، وَارْزُقْنِي اليَقِينَ وَحُسْنَ الظَّنِ بِكَ، وَأَثْبِتْ رَجائَكَ فِي قَلْبِي وَاقْطَعْ رَجائِي عَمَّنْ سِواكَ، حَتَّى لا أَرْجُوغَيْرَكَ وَلا أَثِقُ إِلاّ بِكَ، يالَطِيفاً لِما يَشاءُ، اُلْطُفْ لِي فِي جَمِيعَ أَحْوالِي بِما تُحِبُّ وَتَرْضى؛ يا رَبِّ إِنِّي ضَعِيفٌ عَلى النَّارِ فَلا تُعَذِّبْنِي بِالنّار؛ يا رَبِّ ارْحَمْ دُعائِي وَتَضَرُّعِي وَخَوْفِي وَذُلِّي وَمَسْكَنَتِي وَتَعْوِيذِي وَتَلْوِيذِي؛ يا رَبِّ! إِنِّي ضَعِيفٌ عَنْ الدُّنْيا وَأَنْتَ وَاسِعٌ كَرِيمٌ؛ أَسْأَلُكَ يارَبِّ بِقُوَّتِكَ عَلى ذلِكَ وَقُدْرَتِكَ عَلَيْهِ وَغِناكَ عَنْهُ وَحاجَتِي إِلَيْهِ أَنْ تَرْزُقَنِي فِي عامِي هذا وَشَهْرِي هذا وَيَوْمِي هذا وَساعَتِي هذِهِ رِزْقاً تُغْنِيَنِي بِهِ عَنْ تَكَلُّفِ ما فِي أَيْدِي النّاسِ مِنْ رِزْقِكَ الحَلالِ الطَّيِّبِ، أَيْ رَبِّ مِنْكَ أَطْلُبُ وَإِلَيْكَ أَرْغَبُ، وَإِيَّاكَ أَرْجُووَأَنْتَ أَهْلُ ذلِكَ، لا أَرْجُوغَيْرَكَ وَلا أَثِقُ إِلاّ بِكَ ياأَرْحَمَ الرَّاحِمِينَ، أَيْ رَبِّ ظَلَمْتُ نَفْسِي، فأغْفِرْ لِي وَارْحَمْنِي وَعافِنِي، يا سامِعَ كُلِّ صَوْتٍ، وَيا جامِعَ كُلِّ فَوْتٍ، وَيا بارِيَ النُّفُوسِ بَعْدَ المَوْتِ، يا مَنْ لا تَغْشاهُ الظُّلُماتُ وَلا تَشْتَبِهُ عَلْيْهِ الاَصْواتُ، وَلا يَشْغَلُهُ شَيْءٌ عَنْ شَيْءٍ، أَعْطِ مُحَمَّداً صَلَّى الله عَلَيْهِ وَآلِهِ أَفْضَلَ ما سَأَلَكَ وَأَفْضَلَ ماسُئِلْتَ لَهُ وَأَفْضَلَ ماأَنْتَ مَسْؤولٌ لَهُ إِلى يَوْمِ القِيامَةِ، وَهَبْ لِي العافِيَةَ حَتَّى تُهَنِّئَنِي المَعِيشَةَ، وَاخْتِمْ لِي بِخَيْرٍ حَتَّى لا تَضُرَّنِي الذُّنُوبُ؛ اللَّهُمَّ رَضِّنِي بِما قَسَمْتَ لِي حَتَّى لا أَسْأَلَ أَحَداً شَيْئاً؛ اللَّهُمَّ صَلِّ عَلى مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ، وَافْتَحْ لِي خَزائِنَ رَحْمَتِكَ، وَارْحَمْنِي رَحْمَةً لا تُعَذِّبَنِي بَعْدَها أَبَداً فِي الدُّنْيا وَالآخرةِ، وَارْزُقْنِي مِنْ فَضْلِكَ الواسِعِ رِزْقاً حَلالاً طَيِّباً لا تُفْقِرُنِي إِلى أَحَدٍ بَعْدَهُ سِواكَ، تَزِيدُنِي بِذلِكَ شُكْراً، وَإِلَيْكَ فاقَةً وَفَقْراً، وَبِكَ عَمَّنْ سِواكَ غِنىً وَتَعَفُّفاً، يا مُحْسِنُ يا مُجْمِلُ يا مُنْعِمُ يا مُفَضِّلُ يا مَلِيكُ يا مُقْتَدِرُ، صَلِّ عَلى مُحَمَّدٍ وَآلِ مُحَمَّدٍ، وَاكْفِنِي المُهِمَّ كُلَّهِ، وَاقْضِ لِي بِالحُسْنى، وَبارِكْ فِي جَمِيعِ اُمُورِي، وَاقْضِ لِي جَمِيعَ حَوائِجِي؛ اللَّهُمَّ يَسِّرْ لِي ما أَخافُ تَعْسِيرَهُ، فَإِنَّ تَيْسِيرَ ما أَخافُ تَعْسِيرَهُ عَلَيْكَ سَهْلٌ يَسِيرٌ، وَسَهِّلْ لِي ما أَخافُ حُزُونَتَهُ، وَنَفِّسْ عَنِّي ما أَخافُ ضِيقَهُ، وَكُفَّ عَنِّي ما أَخافُ هَمَّهُ، وَاصْرِفْ عَنِّي ما أَخافُ بَلِيَّتَهُ، يا أَرْحَمَ الرَّاحِمِينَ؛ اللَّهُمَّ إمْلأ قَلْبِي حُبّاً لَكَ، وَخَشْيَةً مِنْكَ، وَتَصْدِيقا لَكَ، وَإِيْماناً بِكَ، وَفَرَقاً مِنْكَ، وَشَوْقاً إِلَيْكَ، ياذا الجَلالِ وَالاِكْرامِ؛ اللَّهُمَّ إِنَّ لَكَ حُقُوقاً فَتَصَدَّقْ بِها عَلَيَّ، وَلِلنّاسِ قِبَلِي تَبِعاتٌ فَتَحَمَّلْها عَنِّي، وَقَدْ أَوْجَبْتَ لِكُلِّ ضَيْفٍ قِرىً وأَنا ضَيْفُكَ، فَاجْعَلْ قِرايَ اللَيْلَةَ الجَنَّةَ، يا وَهّابَ الجَنَّةِ يا وَهّابَ المَغْفِرَةِ، وَلا حَوْلَ وَلا قُوَّةَ إِلاّ بِكَ.

Ka karanta wannan ayar lokacin sahur:
Ya makoma ta yayin baqin cikin na, ya wanda nake abota gare shi yayin tsanani na, ya majivinci na cikin Ni'ima ta, ya kwaxayi na ya yi sha'awa ta, kai ne mai suturta al'aura ta, abin aminta ta lokacin tsoron kada wani abu ya same ni, ka gafarta min zunubai na, ya Allah ina roqon ka nutsuwar Imani ba nutsuwar ladabtarwar wuta ba, ya xaya ya tilo ya wanda ya dogara da kansa, ya wanda bai haifa ba kuma ba'a haife shi ba, kuma babu wani tamkar sa, ya wanda ke baiwa maroqin sa kwanciyar hankali da rahama, ya kuma ke hore alheri ga wanda bai tambaye shi don fifitawa da grmamawa, don tabbataccen girman ka, ka yi salati ga Annabi Muhammad da iyalan gidan sa, ka bani rahama yalwatacciya wacce ta tattaro mafi girman buqatun alherin duniya da na lahira, ya Allah ina neman gafarar ka zunuban da na nemi gafarar ka sannan na qara aikata su, ina neman gafarar ka kan dukkan wani alherin da na nufe ka amman sai na cakuxa wani abunda ba kai ba a ciki, ya Allah ka yi salati ga Annabi Muhammad da iyalan gidan sa, ka yafe min zalunci na da laifi na, don yafifiyar ka da kyautar ka ya mai girma, ya wanda baya tavar da wanda ya roqe shi, wanda ladan sa baya gorantuwa ya wanda ya xaukaka babu wani abu a saman sa ya kuwanta kuwantowa babu wani abu mafi kusa kamar sa, ka yi salati ga Annabi Muhammad da iyalan gidan sa, ka yi min rahama ya wanda ya tsaga kogo ga Musa, wannan dare wanna dare wannan dare, wanna lokaci, wannan lokaci, wannan lokaci, ya Allah ka tsarkake zuciya ta daga munafunci, aiki na daga riya, harshe na daga qarya, ido na daga ha'inci, kai kasan ha'incin idanuwa da abinda qiraza su ka voye, ya Ubangiji! Wannan fata ne na wanda ke neman tsarin azabar ka, wannan fata ne na wanda ke naman tsarin ka daga wuta, wannan fata ne na wanda ke neman taimakon ka tseratar da shi daga wuta, wannan fata ne na  wanda ke guduwa daga wuta, wannan fata ne na wanda ke son haxa zunuban sa tare da shiada cewar ya yi ya kuma tuba zuwa ga ubangijin sa, wannan fata ne na matsatstse talaka, wannan fata ne na mai tsoro tare da neman xauki, wannan fata ne na bawania mai baqin cikin da qunci, wannan fata ne na mai baqin ciki da damuwa, wannan fata ne na baqon da ya nutse cikin zunubai, wannan fata ne na wanda ya sanya qin sa gare ka matsoraci, wannan fata ne na wanda bai samu mai gafarta masa zunuban sa ba bayan ka, ba kuma mai qarfafa raunin sa sai kai, ba mai yaye masa baqin cikin sa sai kai, ya Allah ya mai girma, kada ka qona fuska ta da wuta bayan sujjadar da na yi maka da sanya fuska ta qasasabida kai, ba tare da gori gare ka kan cewa na yi wa kai na ba, kai godiyar ma kai wajaba a yi wa sannan ka ka cancanci ka goranta min da fifita ni da yin hakan da ka yi, ka gafarta, ya Ubangiji, ya Ubangiji, Ya ubangiji, ... [har sai nunfashi ya qare] kan rauni na da qarancin tilasta min daka yi da lausasa fata ta da ka yi, da raraba majiya ta (biyar) da nake da su, da shimfixa nama na da jiki da jiki na, da kaxaitaka ta kan kai na da wadda zan yi a qabari na, da taradadi na kan qaramin bala'i, ya Allah ina roqon ka walwala da farin ciki ranar asara da nadama, ka haskaka zuciya ta ya Allah ranar da fusaku ke baqi, ka amintar dani da razani mai girma, ina roqon ka bushara ranar zukata da idanuwa, da albishir lokacin rabuwa da duniya, ina godiya ga ubangijin da na ke neman taimakon sa cikin rayuwa ta, kuma wajan bajakoli na yayin da na rasa, ina godiya ga ubangijin da na ke kiran sa bana kiran wanin sa, da zan kira wanin sa da ya tavar da roqo na, ina godiya ga ubangijin da na ke buqatar sa ba kuma na buqatar wanin sa, da zan koma wajan wanin sa da ya juya sakamako na, ina godiya ga ubangijin da ya ke ni'imtawa ya kyautata mai fifitawa, ma'abocin girma da karamci, majivincin dukkan Ni'ima, ma'abocin dukkan kyau, qarshen dukkan kwaxayi mai biyan dukkan buqata, ya Allah ka yi salati ga Annabi Muhammad da Iyalan gidan sa, ka azurta ni da yaqini da kyakykyawan zato gare ka, ka tabbatar da sakamakon ka cikin zuciya ta, kai yanke tsammani na daga wanin ka, har ya zama bana buqatar kowa sai kai ba kuma na nema sai gare ka, ya mai rangwamen abinda ya so, ka yi min rangwame cikin dukkan hali na da abinda ka ke so kuma ka yarda da shi, ya Allah na yi wa wuta rauni kada ka azbatar da ni da wuta, ya Allah ka rahamci addu'a ta da razani na da tsoro na da qasqanta ta da ragwanta ta da neman tsari na da rauni na, ya Allah na yi wa duniya rauni kai kuma mai yalwar rahama ne mai girma, ya Allah ina roqon ka don qarfin ka da ikon ka kan dukkan roqo na da yardar ka ga buqata ta gare ka, ka azurta ni cikin wannan shekara da wannan wata da wannan rana arziqin da zaka wadata ni da shi ga barin abinda ke hannun mutane daga arziqin ka mai tsabta, ai Allah a wajan ka na ke nema na ke kuma kwaxayi, a wajan ka na ke fata domin kai ne ahalin hakan, bana fata daga wanin ka ba kuma na nema sai a wajan ka ya majivincin majivinta, ai Allah na zalunci kaina kai yi min rahama da afuwa, ya mai jin dukkan sauti, ya matattarar dukkan abinda ya gudu, ya mai raya rayuka bayan mutuwa, ya wanda duhhwai basa masa shamaki kuma sutuka basa masa kamanceceniya, wani abu baya shagaltar da shi da wanika naiwa annabi Muhammad (SAW) mafificin abinda na roqe ka da mafificin abinda ka ambata ka yi masa mafificin abinda kai ne ka san shi zuwa ranar qiyama, ka bani lafiya har ta wadace ni rayuwa, ka cika min da alheri don kada zunubai su cutar da ni, ya Allah na yyadda da abinda ka bani don ba zan tambay wanin ka komai ba, Allah ka yi salati ga Annabi Muhammad da iyalan sa, ka buxe min taskokin rahamar ka, ka rahamshe ni da rahamar da baza ka tava azabtar da wanda ka yi masa ita ba duniya da lahira, ka azurta ni daga falalar ka mai yalwa azrioqi halal mai albarka kada kuma ka buqatar da ni zuwa ga wani ba kai ba, ka qara min da godiyar ka, gare ka na ke talauci da rashi, a wajan wanin ka kuwa ni mawadaci ne mai kamun kai, ya mia kyautatawa, ya mai kyautata wa ya mai ni'imtawa ya mai fiftawa ya mai mulka ya mai qaddarawa, ka yi salati ga Annabi Muhammad da iyalan sa, ka yayi min daukkan damuwa, ka hukunta min kyakykyawa dukkan sa, ka albarkaci dukkan lamura na, ka biya min dukkan buqatu na, ya Allah ka sauwwaqe min duk abinda na ke tsoron whalar sa, domin sauqaqe min abinda na ke tsoron tsananin sa wajan ka shi ya fi komai sauqi, ka sawwaqe min abinda na ke tsoron cakuxewar sa, ka yalwatan abinda na ke tsoron quntatar sa, ka karemin abinda na ke tsoron baqin cikin sa, ka kawar min abinda na ke tsoron bala'in sa, ya mai jin qan masu jin qai, Allah ka cika zuciya ta da soyayyar ka, da tsoron ka, da gasgata ka, da imani da kai, da argabar ka, da shauqi zuwa gare ka, ya ma'abocin girma da xaukaka, ya Allah kada da haqqi a kai na amman ka sarayar min da su, kuma ina da na mutane a kai na amman ka qyale ni, ka wajabtawa dukkan baqo kyakyawar sauka sannan ni kuma baqon ka ne, ka sanya sauka ta cikin wannan dare itace al'janna, ya mai bada kyautar al'janna ya mai bada kyautar gafara, ba bu tsimi ko dabara sai gareka.
comments Masu kallo
Suna:
Adireshin Email:
* ra'ayi: