KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI A.S) 1A

daga cikin muhimmman ayyuka nagari mafi falalar ibada tsarkakakku ma’abota mukami mai girma da gwaggwaban lada da samun aljanna Firdausi mani’imciya da tsira daga azabar jahannama shi ne yin kuka kan musibar da bala’in da ya samu shugaban shahidai Imam Abu Abdallah jikan manzon Allah Ta'ala (s.a.w) furen Fatima Batula (a.s)

ADDU'O'I 4

Ya maboya ta yayin baqin ciki na, ya ma ceto na yayin tsanani na, wajan ka na fake kuma a wajan ka na ke neman taimako, wajan ka na ji daxin roqo, ba kuma na neman wani ya yaye min sai kai, ka cece ni ka yaye min

ADDU'O'I 3

Daga Imam Sadiq (AS) ya ce: ana faxa cikin kowane daren lailatul qadri na watan ramadana cewa: Ya Allah ina roqonka ka sanya ni cikin waxanda ka qaddara tare da aiwatarwa, cikin lamarin da ka sanya hannun sa

WAHABIYANCI/SALFANCI 3

Wahabiyawa na dauki da tunanunnuka da yawa da ya sa6awa sauran musulmi cikin abubuwa dabana – daban, ba kamar sauran musulmi

Aqidun Shi'a 2

Kalmar "shi'a" a magana: suna ne da ake gayawa mabiya Imam Ali bin Abi Xalib (AS) da mataimakan sa tun daga zamanin Manzon Rahama (SAW) ba wanda ya sa musu wannan sunan sai Manzon Rahama (SAW), daga litattafan Ahlus sunna kamar yadda zamu kawo inda su ka zo a nan gaba.
15 16 17 18 19 20 21 22 23