SALLAR TARAWIHI SUNNA CE KO BIDI’A?

A watan ramadhana da ya zo na 14h sai umar ya je masallacin tare da wasu cikin mutanensa sai ya ga mutane suna yin nafiloli wasu a zaune wasu a tsaye wasu kuma a zaune, wasu kuma sun yi ruku’u, wasu sun yi sujjada wasu suna yin karatu, wasu suna yin tasbihi wasu kuma suna yin kabbarar harama

KAMUN KIRJI A CIKIN SALLAH (KABALU)

Yana daga cikin riko da Sadalu, fadin Malamai cewa: Lallai Sadalu ko ta zamo abin ki ko kuma halas, kuma lokacin da daya daga cikin Malaman Shafi'iyya suka yi kokarin cewa Makaruhi ne, sai wasu suka yi musu Raddi da cewar Imam Shafi'iy

HADISI NA GOMA SHA SHIDA

duk wanda ya ziyarci Husain (a.s) yana mai kimanta haka, kuma ba don asharanci da taqama da yin hakan ko da riya da nuna kai ba, Allah zai wanke shi daga zunubbai kamar yanda ake wanke tufa a cikin ruwa daga datti kuma zai rubuta masa a kan kowane taku ladan aikin hajji kuma duk sanda ya daga kafa zai rubuta masa ladan umrah. 15

KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI A.S) C

Ya zama wajibi kan kowannenmu da dukkanin abinda Allah ya bashi da tashi ya raya lamarin husaini da dukiyarsa da alkalaminsa da kafafuwansa da dukkanin ikonsa domin ya karu cikin da lada da dacewa

KAN HANYAR SHUGABAN SHAHIDAI IMAM HUSAINI A.S) B

Ka sani cewa lallai zurfafar musibar karbala da kuma zurfafar sirrikanta da ke bayan hakan daga ilimummuka na sanain Allah wanda babu mai iya riskarsu hakikanin riska face Ahlul-baiti (a.s) misalinsu ke cewa
14 15 16 17 18 19 20 21 22 23