Har suna kafa hujja da maganar da Imam zainul Abidin (a.s) ga mutanen kufa inda yake cewa
Xaya daga cikin mas’alolin da ake tuhumar shi’a da ita, ita ce batun Raja’a, wato dawuwa
Sai Imam Ridah (a.s) ya ce: haka Manzon Allah (s.a.w) yake kaebar caffa.
Daga nan Ma’amun bai sake cewa komai ba sai ya yi wa dansa manoniya sai Abbas
Kamar ina ganin Shugabannin Yahudu sun sanya hannayensu
Bayan nazari akan isma da ilimin saninin Allah wanda Imam ya mallaka ko kuwa mu’ujizozi- karamomi-wacce ta kasance ta bayyana a wajensa, ba waninsa ba