Ga wani bayani akan zuhudun sa a wata wasiqa da ya rubutawa Usman bn Hanif
Haka ma munsan cewa Annabi (s.a.w) a yaqi daban-daban ya tabbatar da jarumtar Aliyu (a.s) misali a yaqin khandaq inda Imam Ali ya kara da Amru
Bayan haka tabbas Allah maxaukakin sarki bai halicci wannan duniya don wasa ba
Abu xalib ya tafi Sham tare da Muhammad (s.a.w) a lokacin da yake kan ganiyar samartakarsa a tare da tawagar
Mutane masu hankali da hikima na bawa tarihi muhimmanci na musamman, kamar yadda Imam khimani yake cewa: “Tarihi malamin mutane ne”