bayyinaat

Taska
Littafi
Ziyarar Kaburbura
Littafin Hikimar Ziyarar Kaburbura, wani bangare ne na littafin Wahabiyanci da aka ciro shi aka yi masa Bugu na musamman saboda muhimmancin mas'alar. Mas'ala ce da aka yi ta cec-kuce a kanta tsakanin al'ummar musulmi da wahabiyawa salafawa da Saudiyya ke ta kyankyashe su a duniya har suka zama gubar da take rarraba kawukan musulmi da raunata su da ma zubar da jininsu. A kan mas'alar Kabari Allah ne kawai ya san yawan mutanen da wahabiyawa suka zubar da jininsu ko suka rusa Hubbarensu.
Wahabiyanci da Salafanci
Wannan littafin yana bayani kan wahabiyanci cikin fasaloli kusan ishirin. Wallafar malam Subhani ne. Yana kunshe da bayanai masu muhimmanci matukar gaske tun daga malaman wahabiyanci har tunaninsu da ra'ayoyinsu. Ko da yake littafin yana da surar raddi kan abin da suke sukan sauran musulmi a kansa ne.
3