Tauhidi A Buhari Da Musulim 2

Akidar da aka samu daga alayen manzon Allah (s.a.w) ta yi matukar kore wa Allah samuwar wuri domin yana lizimta masa siffantuwa da siffofin bayinsa masu iyaka.

Shianci 10

Amma a littafin Buhari kana iya ganin isra’iliyanci a wasu ruwayoyinsa, duba ka ga wasu misalai daga wadannan ruwayoyi domin ka gani a fili:

Shianci 9

Shi’anci a ma’anar lugga ya na nufin taimakekeniya da kaunar juna, da jibantar lamarin juna,

Shianci 8

Ala’uddin Mugaldaya Alhanafi ya fada a littafinsa na "Attalwih" sharhin jami’us sahih: Kamar haka:

Shianci 6

saba na jifan Shi'a da rawafidanci da kuma kiran su da wannan suna ya faru ne daga bayansaboda wasu dalilai da zamu kawo wasu a nan: Wannan
1 2 3 4 5 6 7 8