Mushrikai

Na’am. Ya ce: To ai da ya halatta bauta ga wanin Allah, da ita tafi cancanta da ta bauta muku da fiye da ku ku bauta mata! Ashe kenan wanda ya umarce ku da bauta mata bai san maslaharku ba da sakamakon al’amarinku! Kuma ba shi da hikima cikin abin da ya kallafa muku.

Sanawiyya

Sai Manzo (s.a.w) ya ce: Shin ba kwa ganin Baki da Fari da Ja da Yalo da Kore da Bulu, kowanne yana kishiyantar juna, domin mustahili ne guda biyu daga cikinsu su hadu waje daya kamar yadda zafi da sanyi kishiyoyi biyu ne da mustahili ne
Dahriyya

Dahriyya

Domin mu ba ma hukunci sai da abin da muka gani, kuma ba mu samu farko ga abubuwa ba sai muka yi hukunci da cewa ba su gushe ba tun farko samammu ne, ba mu gan su suna karewa ba sai muka yi musu hukunci da cewa su madawwama ne

Shianci 6

da Jabir xan Abdullahi al’Ansari xayan sahabban bai’ar aqaba, da Hashir xan Abiwaqqas almirqal wanda ya buxe Jalula’, da Muhammad xan Halifa Abubakar xalibin Imam Ali (A.S)

Shi'anci 5

amana ne ga jama’a mai zuwa, kuma daga cikin kiyaye wannan amana shi ne ka gaya musu cewa irin litattafanka na Sunnanci sun zo da wannan magana
1 2 3 4 5 6 7 8