Tabbas mun qudurce a cikin Manzanni akwai manyansu guda biyar, su ne ma’abota sababbin shari’o’i da sabon littafin Allah
Don haka ne tarihi ya rawaito mana cewa; Yahudawa da yawa sun kasance suna kaiwa da komowa a Madina kafin zuwan addinin Musulunci domin jiran bayyanarsa
Mustashriki Duzi ya na ganin cewa asalin Shi’anci mazhaba ce mai dauke da tunanin Farisanci, wannan kuwa ya kasance sakamakon cewa Larabawa suna rayuwa ne
kuma ya san hakan batacce ne saboda wasu dalilai kamar haka:
a- Akidun Shi'a sun cika litattafai masu yawa wadanda su ne madogara, kuma kowa ya na iya dauka ya karanta,
Batun mamaki da dariyar da Allah ya yi wa wasu mutane kan ayyukan da suka yi. Batun dariyar da Allah (s.w.t) ya yi wa wani wanda ya yi masa wayo