bayyinaat

Sīrāh
Imamai Sha Biyu
MUHIMMAN DARUSSA DAGA SAURAR IMAM HUSSAIN (AS)

KASHI NA KARSHE
Wannan wani Slogan, Sha'a'ir, Take ne na 'yan gwagwarmaya wanda Maulana Sayyid Zakzaky (h) yazo da shi, kuma asalinsa daga waki'ar Ranar Ashura ne.
*Tirkashi!* Duk mai aiki da hankali a lokacin saukar wannan ayar ya kamata ya fahimci muhimmancin wannan al'amarin na wilaya/Khilafa ya tsaya kyam ya bashi kariya. To amma ina da yawan Sahabbai sai suka dauki al'amarin a matsayin sassauka. Idan Ali bai zama Halifa ba maimakon sa wani da ake kyautatawa zato ya zama Halifa ai ba komai ba ne.