bayyinaat

Shari'a
Halaye
Ana ganin sadaka da kuma taimako a matsayin rahama ne daga ubangiji izuwa ga Talikai, wacce ya sabbaba ta kuma ya koro ta izuwa muminai, domin ya basu lada akan ta. Kuma ya kamata ga wanda yake so ya bawa mutane sadaka a matakin farko ya fara ta kan mabukata daga cikin ahlin sa da ya`yan` sa da kuma yan uwansa.
Wata rana Imam Hassan mujtaba (Alaihissalam) yana tafiya akan hanyarshi zuwa masallaci, sai ya ga wani Bawa a gefen hanya da gurasa a hannunshi yana ci a lokaci guda kuma yana gutsirar gurasar yana ba wa wani kare mai jin yunwa da yake zaune kusa dashi yana kallonshi
“Ba ya daga cikinmu, wanda ya bar duniyarsa don addininsa ko kuma ya bar diniyarsa don addininsa”
Mun kudiri aniyar zabo Kissoshi ko labarai masu dauke da darusa saboda yadda labarai suke da matukar tasiri wajen isar da sakon abin da ya faru ga mutanen baya domin ya zama izna ko darasi ga na yanzu da wadanda za su zo. Dan haka mun tsamo wadannan kissoshi ne daga littafa daban-daban, wasu ma daga cikin littafan yaren Farisa ne wato Farisanci, inda a karshe za mu kawo sunayensu.

Idan kuwa kuka same shi yana kamewa daga haram to (har yanzu dai) ku yi a hankali kada ya rude ku, domin lallai sha'awowin halittu suna sassabawa, sau da yawa wani wanda yake nisantar dukiyar haram komai yawanta, (amma) kuma (da zai samu dama, da) ya dora kansa (ya hau) kan wata mummunar mata mai muni (duk muninta) sai ya aikata haram (na zina) tare da ita.
3