bayyinaat

Kurani
Tafsiri
Tana karantar da wajabcin tsare hakkokin mutane tsakaninsu a ciniki da wasu mu’amalolin zamantakewa. Wannan sura tana magana mai muhimmanci kan munana ayyuka da sakamakonsu da abin da zai zama sakamako a lahira.
Surar Tsagewa
Tana karantar da gaskiyar Tashin Kiyama, kuma ayyukan mutum na duniya ana tsare da su domin hisabi da sakamako. Muna fatan za a ci gaba da bibiyar abin da muke kawo muku na fassara da tarjamar surorin Kur'ani, da fatan za a taya mu addu'a don samun ci gaban hakan.
Surar Kisfewa
Tana karantar da Tashin kiyama gaskiya ne, kuma Kur’ani gaskiya ne, daga Allah yake, babu ragi babu kari, ya taho ta hannun aminci daga Allah zuwa ga Annabi.Muna fatan za a ci gaba da bibiyar abin da muke kawo muku na fassara da tarjamar surorin Kur'ani, da fatan za a taya mu addu'a don samun ci gaban hakan.
Tana karantar da rashin bambanci tsakanin musulmi, rikon addini da gaskiya shi ne daukaka, An ce wannan sura ta sauka ne lokaci da Abdullahi bn Maktum ya zo wajen Usman sai ya daure fuskarsa saboda yana makaho kuma mabukaci
Sura ce da take bayanin yadda ake fizgar rai da bayanin sifofin wasu mala'iku, da sauransu. Muna fatan za a ci gaba da bibiyar abin da muke kawo muku na fassara da tarjamar surorin Kur'ani, da fatan za a taya mu addu'a don samun ci gaban hakan.
Surar Labari
Surar Naba'i, tana da muhimmanci kwarai da gaske a kan lamarin halitta da yadda ubangiji ya tsara ta. Muna fatan za a ci gaba da bibiyar abin da muke kawo muku na fassara da tarjamar surorin Kur'ani, da fatan za a taya mu addu'a don samun ci gaban hakan.
3