bayyinaat

Duniyar Musulmi
Al'adun Musulunci
Sama da Qasa sun yi Kuka saboda kisan Husain (A.S). Al-Hafiz Abu Na'iim ya faxa a cikin
اَللّـهُمَّ صَلِّ عَلى مُحَمَّد وَآلِ مُحَمَّد، وَاسْمَعْ دُعائي اِذا دَعَوْتُكَ، وَاْسمَعْ نِدائي اِذا نادَيْتُكَ، وَاَقْبِلْ عَليَّ اِذا ناجَيْتُكَ، فَقَدْ هَرَبْتُ اِلَيْكَ، وَوَقَفْتُ بَيْنَ يَدَيكَ مُسْتَكيناً لَكَ، مُتَضرِّعاً اِلَيْكَ، راجِياً لِما لَدَيْكَ
ka sanya ni cikin masu yarda da adalcin ka, ka raya ni qarqashin inuwar ka, wannan watan Annabin ka ne, shugaban annabawan ka, sha'aban
Wajibinmu mu yi addu’a da kuma aiki nagari da kiyaye kawukanmu da tseratar da iyalanmu da kiyaye `yan’uwanmu cikin Imani daga faduwa cikin wannan jarrabawa
Husaini yana jawo ukuba mai girma da kunyata duniya da lahira, saboda haka akiyaye akiyaye daga shiga azabar wuta da nadama da hasara a ranar da nadama bata wani amafani.
An rawaito cewa yayin Manzo (SAW) ya ga jaririn watan Sha'aban sai ya umarci mai kira ya yi kira cikin Madina cewa: ya Ahalin Yathrib! Ni xan aike ne daga Manzo (SAW) zuwa gareku,
2