bayyinaat

Duniyar Musulmi
Al'adun Musulunci
Yadda za a gane Mauludi baya cikin Addini shi ne: meye Farillai ko Sunnoni ko Mustahabban Mauludi? Amsa:- Shin kuna Nufin Dukkan Abin da ya zamo Addini Dole ya zamo yana da Farillai da da Sunnoni da Mustahabbai? Idan kuka ce
Ya mai mallakar buqatun masu roqo, ya san abin da ke cikin zukatan masu shiru, a kowace mas’ala kana da ji mai halarta, da amsa mai qarfi; Ubangiji muna neman alqawuranka na gaskiya
Ya maboya ta yayin baqin ciki na, ya ma ceto na yayin tsanani na, wajan ka na fake kuma a wajan ka na ke neman taimako, wajan ka na ji daxin roqo, ba kuma na neman wani ya yaye min sai kai, ka cece ni ka yaye min
Daga Imam Sadiq (AS) ya ce: ana faxa cikin kowane daren lailatul qadri na watan ramadana cewa: Ya Allah ina roqonka ka sanya ni cikin waxanda ka qaddara tare da aiwatarwa, cikin lamarin da ka sanya hannun sa
Misalin lazeem da malzoom da ke cakudewa wahabiyawa shine: ana cewa wannan kafiri ne sai bawahabiye ya dakko dukkanin ma'anar yadda ya ke siffanta kafirci ya dora masa, ba ruwan sa da cewa shin kafiri harbi ne, kafiri ahadi, kafiri fikihi, kafiri wilayi, kafiri siyasi, kafiri ulubi duk sai ya sanya hukuncin su daya cikin ma'ana daya, a wajan sa rashin dama ce ke sanya shi zama da kowane irin kafiri
Yawancin abin da ya sanya al'ummarmu ci baya a wannan zamanin ya taso ne daga rashin wannan halayya mai kyau ta gari, kuma abin da ya sanya al'ummar farko da ta tare a gefen Manzon Allah (s.a.w) samun dacewa shi ne fifita wasu a kanta, don haka ne ma aka samu cigaba. Kuma Allah madaukaki ya yi yabo game da wannan hali da mutanen da suka sifantu da shi a fadinsa cewa: "Suna fifita wasu a kan kawukansu koda kuwa su suna da bukata" .
3