bayyinaat

Duniyar Musulmi
Mazajen Tarihi
Ya zo cikin riwaya cewa Imam Jafar Sadik (as) ya yi mata lakabi da Musaffa tsafatatacciya daga dukkanin datti da kazanta kamar misalin kerarren zinare, mala’iku basu gushe ba suna kula da ita ba har sai da ta sauke wata karama daga Allah zuwa gare ni da kuma wanda zai zama hujja bayana
Tabbatar da haihuwar Imam Mahdi (a.s) daga bakunan malaman Ahlussuna Sayyid Samir Umaidi ya ce a cikin wannan kan wannan lamarin: Malaman faqihai da masana hadisi da mafassara qur’ani malaman tarihi da masu tahqiqi da malaman adabi, da marubuta daga cikin Ahlussunna sun tabbatar da haihuwar Imam Mahdi (a.s)
Haqiqa motsin da masarauta ta yi a sarari ya nuna cewa ita da sauran mutane sun yi Idrakin cewa hadisin Jabiru xan Samarata ba zai xabbaqu (aywatu) a kansu ba haka ma waxanda suka gabace su daga banu umayya
Kevance-Kavence Na Farko: Tabbatar Haihuwar Imam Mahdi A Wani Boyayyen Yanayi Na Musamman Da Babu Makawa Sai Ya Faru
Xaya daga mafi muhimmancin abu akan batun Imam Mahadi (a.s) shine sauraron bayyanarsa. Shiri da sauraro a rayuwar mu ta xai xai ku da kuma rayuwarmu ta ijtima’in mutane akan Imam Mahadi (a.s) tanada tasiri ta yadda hakan yazo a cikin ruwayoyin Imamai ma’asumai, sauraron yayewa shine mafi girman ibada kuma shine mafi girman aiki.
Saboda haka batu akan sha’anin Imam Mahadi (a.s) ba wai batune da ya kevanta da ‘yan shi’a kawai ba, baki xayan Mazhabobin musulunci sun yadda dashi harma da sauran addinai sunyi Imani da wannan batun kuma suna sauraron wanda zaiyi wannan ceton a qarshen zamani