bayyinaat

Duniyar Musulmi
Mazajen Tarihi
haqiqa gajeriyar fakuwa ta kasance a matsayin mataki na farko a lokacin imamancin tsayayye abin sauraro amincin Allah Ta'ala ya tabbata a gare shi haqiqa an qaddarwa wannan imamamin tun lokacin da ya karvi imamanci al’umma
Daga nan ne wasu daga manyan masana na sunna Imani da rayuwarsa da wanzuwarsa har ma ya dauwama a zantuttukansa. Haqiqa Sayyid Sadruddin ya ambaci wasunsu, ya ce: Daga cikinsu akakwai Sheikh Muhyiddin ibnul Arabi
(b) Haqiqa tarihi ya shaida da faruwar wasu abubuwa a fili waxanda suka maimaitu ga Imam Mahdi a zamanin fakuwarsa, har an wallafa littattafai a kan wannan kamar littafin (Tabsiratul Wali fi man ra’al Qa’imil Mahdi (a.s)) na sayyid Hashimil Bahrami,
A cikinsa dai, daga Ahmad xan Ziyad daga Da’abil xan Aliyyu Bakhuza’e a cikin labarin zuwansa wajen Imam Ridha (a.s) da kuma qasidarsa da ya rera mai (qafiayr) ta,
Da wannan ne mu’ujiza ta wayi gari ana kallonta a matsayin yanayi na togaciya ga wannan salon na haxuwa ko bibiya ba tare da ta ci karo da wata larura ko ta kai mu ga abin da ba zai yiyu ba.
To don me ya sa zamu yarda da labarin annabi Nuhu wanda ya kusa shekara dubu a qalla, amma ba za mu yarda da na Imam Mahdi (a.s) ba?