bayyinaat

Duniyar Musulmi
Mazajen Tarihi
Daya daga cikin mafi mahimmancin bahasin Imama shine maudu’i akan Imam Mahdi (a.s), ma’ana Imani da Imam Mahdi (a.s) da kuma bayyanarsa shiyasa yanzu zamu shiga magana akan wannan lamarin, dole ne mu amsa wannan tambayar cewa
duk wanda ya ziyarci Husain (a.s) yana mai kimanta haka, kuma ba don asharanci da taqama da yin hakan ko da riya da nuna kai ba, Allah zai wanke shi daga zunubbai kamar yanda ake wanke tufa a cikin ruwa daga datti kuma zai rubuta masa a kan kowane taku ladan aikin hajji kuma duk sanda ya daga kafa zai rubuta masa ladan umrah. 15
Ya zama wajibi kan kowannenmu da dukkanin abinda Allah ya bashi da tashi ya raya lamarin husaini da dukiyarsa da alkalaminsa da kafafuwansa da dukkanin ikonsa domin ya karu cikin da lada da dacewa
Ka sani cewa lallai zurfafar musibar karbala da kuma zurfafar sirrikanta da ke bayan hakan daga ilimummuka na sanain Allah wanda babu mai iya riskarsu hakikanin riska face Ahlul-baiti (a.s) misalinsu ke cewa
daga cikin muhimmman ayyuka nagari mafi falalar ibada tsarkakakku ma’abota mukami mai girma da gwaggwaban lada da samun aljanna Firdausi mani’imciya da tsira daga azabar jahannama shi ne yin kuka kan musibar da bala’in da ya samu shugaban shahidai Imam Abu Abdallah jikan manzon Allah Ta'ala (s.a.w) furen Fatima Batula (a.s)
Magana kan imam Khomaini magana ce a kan wani kogi wanda ya gajiyar da alkaluman marubuta, da harsunan masu Magana da kuma tunanin masu tunani. An haife shi aranar da aka haifi sayyida Fatima (A.S) kuma Sunan sa shi ne: Ruhullah Almusawi Al-khomaini, wanda sunan sa ya yi dai dai da na Annabi isa (A.S), gidan su gida ne na ilimi da tarbiyya, kuma ya yi karatun addini mai zurfi har yakai ga zama marji’in addini