bayyinaat

Duniyar Musulmi
Mas'alolin Yau
Wasikar Muhammad Zakzaki
Dan Shaikh Zakzaky da ya rage a duniya, Mal. Muhammad; ya rubuta wasikar koke zuwa ga kwamitin kare martabar Lauyoyi (LPP) da kuma kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA)
Wahabiyanci/Salafanci 3
Kamar "wilaya" da su ke ta kokarin maida ita kan ma'ana daya tal bayan tana da ma'anoni daban – daban ta mabambantan fuskoki, duk da cewa wasun su sun dage kanta ne don rushe ma'anar gahdir. Kalmar kafirci. Haramcin tawil. Cakudewa cikin kalmomin da su ke daya wajan furuci (mushtarakatul lafziyya) kamar kalmar "wilaya".
Wahabiyanci/Salafanci 2
Wahabiyawa sun shahara da matsaloli daban daban na cakudewa tsakanin abubuwa biyu, akwai shubahar da su ka fada kan Lazeem da Malzoom wanda ilimin Mandik{logic] ke Magana kan sa sannan ilimin Usul na karfafar sa, duk sanda su ka yi Magana kawai sun a nufin lazeem da malzoom na zuwa cikin sauki, wannan matsala ta same su ne sabida rashin kar6ar addinin su daga gidan Manzo (SAW) wajan Ahlulbait (AS) sai ya zama da yawan abubuwa sun samu 6ata, cakudewa wajan rashin sanin zamaninsu.
Wahabiyanci da Salafanci
Wahabiyawa da salafawa Magana kan wadannan mutane na da matukar muhimmanci a yau, domin kuwa jama'a ne da ke gudanar da aikace – aikace iri – iri da su ka ja hankalin duniya musamman a kafafen yada labarai, wahabiyawa da salafawa suna da sunaye daban – daban a duniya, Magana kan sun a da muhimmanci sabida yawan hujumi da su ke kan sauran 6angarorin musulman da suka sa6a musu, musamman shia da darikun sufaye tare da kafirta su.