bayyinaat

Duniyar Musulmi
Mas'alolin Yau
Allah mai hikima ne don haka dole ne hikimarsa ta bayyana a cikin ayyukansa, wato dole ne ayyukansa su tsarkaka daga duk wani rashin hadafi da manufa
Misra kuwa a cikin bahsinsa a kan wahabiyanci yana da wani nazari wanda yake bayyanar da hakikanin wahabiyanci, wanda yake bayyanar mana da bambancin
Yau ce ranar da na kammala addininku gareku na cika ni'imata kanku na yardar muku da muslunci a matsayin addini.
lallai kowanne Annabi yana da makiyi, lallai Allah ya aiko Annabi domin shiriyar da mutane da tsayar da adalci sannan kuma ya umarce shi da yakar dawagitai tun farkon da’awarsa har karshen numfashinsa
An karbo daga Imam Sadik daga babanninsa (a.s) yace: manzon Allah (s.a.w) yace: duk wanda ya bi wata hanya yana mai neman ilimi Allah zai dora shi kan hanya zuwa aljanna
A farkon al’amari na san garin Dir’iyya gari ne mai tsananin talauci amma bayan wani lokaci sai ya koma daya daga cikin garuruwa masu arziki, ta yadda ya kasance har makamansu ana yi musu kawa ta musamman.