bayyinaat

Duniyar Musulmi
Mas'alolin Yau
musulmi sakamakon biyayyarsu ga Manzo shi ne wannan kalma ta “La Ilaha illal-Lah”
Kananan koramu da suke haduwa a wuri guda su ne suke haifar da babban kogi, ta yadda su kuma koguna su shayar da tekuna manya-manya, haka nan
“Sallar dare biyu-biyu ce, idan kaga Asuba za ta riske ka ka yi wutiri da raka’a xaya”, ya halatta ya faxa raka’o’i ya yi sallama xaya, saboda Hadisin da Aisha ta ruwaito cewa
Tabbas waxannan manyan tare da sun tabbatar Manzon Allah (s.a.w) bai sunnanta jam’in tarawihi ba,
Haqiqa wannan tsarin wakilcin da mutane ke bi tun a farkon musulunici aka gina shi
Haqiqa musulmai sun yi savani a cikin wannan mas’alar, ita makarantar mazhabobi huxu ta sanya halifanci da imamanci da shugabanci daga cikin sha’anin shari’a da ayyukan mukallafai, a yayin da makarantar Ahlulbaiti (a.s)