bayyinaat

Al umma
Iyali
Sau da yawa mukan ga samari da ‘yan mata da yawa sun samu lalacewa sakamakon rashin yin aure da wuri, domin idan mutum ya balaga yakan zama kamar danyar itaciya ce da idan ba a shayar da ita ba sai ta bushe.
An yi mummunar fahimtar ma'anar yin aure da wuri yayin da wasu suka dauka shi ne yi wa yarinya karama aure koda kuwa ba ta isa zaman aure ba kamar yadda muke gani a mafi yawan kauyuka da zamu ga ana yi wa yara mata aure da ba su san ma'anar rayuwa ba. Wannan lamari ya kawo yaduwar karancin ilimi cikin al'umma, da karancin sanin yadda ya kamata a tarbiiyantar da yara manyan gobe.
Idan auren ya rabu kafin yin jima’i matar ba za ta samu komai a sadakin ba, idan kuma an samu jima’i to tana da gaba xayan sadaki.
Duk yayin da mutum ya auri mace, dole ya ba ta sadaki sakamakon jin daxin da zai samu na jima’i da ita.
Shi ya sa ya zo a wata ruwaya cewa: Kada a duba tsawon ruku’u ko sujadar mutum, ta yiwu wata al’ada ce da ya saba da it
Bambancin Addini. Shi ma yana hana aure tsakanin namiji da mace. Mace ba zata auri wanda ba musulimi ba. Amma a mazhabar sunna, namiji zai iya auren mace na da'imi ma’abociyar littafi